iqna

IQNA

ofishin jakadanci
IQNA - Ana ci gaba da yin Allah wadai da suka daga buga labaran da suka danganci matakin da gwamnatin sahyoniyawan ta dauka kan cibiyoyin soji a Isfahan.
Lambar Labari: 3491013    Ranar Watsawa : 2024/04/20

IQNA - Ma'aikatar harkokin wajen kasar Malaysia ta dauki matakin da kasar Afirka ta Kudu ta dauka na shigar da kara kan laifukan da 'yan mamaya suka aikata a kotun hukunta manyan laifuka ta duniya a matsayin wani takamaimiyar mataki na sanya wannan gwamnatin ta dauki alhakin kai harin.
Lambar Labari: 3490412    Ranar Watsawa : 2024/01/03

Ramallah (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Falasdinu ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da bude ofishin jakadanci n Papua New Guinea a birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3489778    Ranar Watsawa : 2023/09/07

Beirut (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da bude ofishin jakadanci n yahudawan sahyoniya a birnin Manama, kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar da cewa, an aiwatar da wannan mummunan aiki da ya sabawa muradun al'ummar Bahrain da kuma imaninsu.
Lambar Labari: 3489771    Ranar Watsawa : 2023/09/06

Copenhagen (IQNA) Wasu masu wariyar launin fata da kyamar Musulunci a kasar Denmark sun kona kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadanci n Turkiyya da Iraki.
Lambar Labari: 3489634    Ranar Watsawa : 2023/08/13

Bagadaza (IQNA) ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta sanar da cewa an yanke shawarar gudanar da taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen musulmi dangane da keta alframar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489518    Ranar Watsawa : 2023/07/22

Bagadaza (IQNA) Ofishin jakadancin Sweden a Iraki ya sanar da cewa zai dakatar da ayyukansa a Bagadaza har sai wani lokaci.
Lambar Labari: 3489507    Ranar Watsawa : 2023/07/20

Mayar da martani ga wulakanta Alqur’ani;
Baghdad: A daidai lokacin da ake gudanar da Sallar Idi, wani dan kasar Sweden mai tsatsauran ra'ayi ya yi kokarin kona kur'ani mai tsarki a tsakiyar masallacin Stockholm, Ana ci gaba da mayar da martani ga wannan mugun aiki kuma ya haifar da fushi da togiya a duk sassan duniya. A halin da ake ciki, wasu musulmi sun nuna tare da matakai na alama cewa kalmar Allah tana da daraja da tsarki a cikin addinin Musulunci.
Lambar Labari: 3489401    Ranar Watsawa : 2023/07/01

Tehran (IQNA) Firaministan yahudawan sahyoniya a ziyarar da ya kai kasar Italiya ya yi kokarin samun amincewar mahukuntan wannan kasa domin mayar da ofishin jakadanci nsa zuwa Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3488786    Ranar Watsawa : 2023/03/10

Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan kasar Sweden ta sanar a jiya, 27 ga watan Fabrairu cewa: Ba a ba da izini ga wanda ya nemi ya kona kur’ani a gaban ginin ofishin jakadanci n Iraqi da ke Stockholm ba.
Lambar Labari: 3488677    Ranar Watsawa : 2023/02/17

Tehran (IQNA) Kungiyoyin fararen hula na Turkiyya da ke kasar Sweden sun gudanar da wani taron hadin gwiwa mai taken "Kiyaye Al-Qur'ani Mai Girma" a gaban ofishin jakadanci n Turkiyya da ke Stockholm.
Lambar Labari: 3488564    Ranar Watsawa : 2023/01/26

Tehran (IQNA) Dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi dan kasar Denmark da Sweden Rasmus Paludan ya bayyana aniyarsa ta kona kwafin kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadanci n Turkiyya da ke Stockholm.
Lambar Labari: 3488518    Ranar Watsawa : 2023/01/17

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yi marhabin da matakin da Australia ta dauka na soke amincewa da birnin Qudus a matsayin babban birnin gwamnatin Sahayoniya.
Lambar Labari: 3488046    Ranar Watsawa : 2022/10/21

Tehran (IQNA) Hamas kuma ta bayyana yiwuwar mayar da ofishin jakadanci n Birtaniya zuwa birnin Kudus a matsayin wani mataki da bai dace ba tare da bayyna haka a matsayin goyon bayan 'yan mamaya da kuma kiyayya ga al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3487899    Ranar Watsawa : 2022/09/23

Tehran (IQNA) Firaministan yahudawan sahyoniya ya rufe ofishin jakadanci n wannan gwamnati da ke kasar Eritriya sakamakon adawar da mahukuntan kasar suka yi na kasancewar jakadan yahudawan sahyoniya a birnin Asmara.
Lambar Labari: 3487529    Ranar Watsawa : 2022/07/10

Tehran (IQNA) daruruwan malaman kasar Bahrain ne suka yi tir da ziyarar farko da ministan harkokin wajen Isra’ila ya kai a kasarsu.
Lambar Labari: 3486373    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Tehran (IQNA) gwamnatin yahudawan Isra'ila ta bude ofishin jakadanci a birnin Manama na Bahrain.
Lambar Labari: 3486370    Ranar Watsawa : 2021/10/01

Tehran (IQNA) a wani mataki na karfafa alaka tsakanin yahudawan Isra’ila da larabawan da suka mika kai, Isra’ila ta bude ofishin jakadanci nta a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa
Lambar Labari: 3486065    Ranar Watsawa : 2021/06/30

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da kakaba wa wasu jami’an gwamnatin Amurka takunkumi.
Lambar Labari: 3485300    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Tehran (IQNA) kungiyar Nujba a kasar Iraki ta bayyana cewa Amurka ce da kanta take da hannu wajen harba makamai a kan ofishinta a Iraki.
Lambar Labari: 3485223    Ranar Watsawa : 2020/09/27